Isa ga babban shafi
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Ra'ayoyin masu saurare kan barkewar kwalara a wasu sassan Najeriya

Sauti 15:27
Shirin a yau baki damar yin tsokaci kan yadda kwalara ke ci gaba da yaduwa zuwa wasu sassa na Najeriya.
Shirin a yau baki damar yin tsokaci kan yadda kwalara ke ci gaba da yaduwa zuwa wasu sassa na Najeriya. ©Mikaté

Shirin ra'ayoyin masu saurare na yau Alhamis tare da Zainab Ibrahim ya baku damar yin tsokaci kan yadda cutar amai da gudawa ke ci gaba da yaduwa zuwa wasu sassan Najeriya.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.