Isa ga babban shafi
Najeriya-Lafiya

Karancin gudunmawar jini na haddasa asarar rayuka a Najeriya

Rahotanni na nuni da cewa kowacce shekara Najeriya na bukatar akalla litar jini miliyan daya da dubu dari takwas don tallafawa marasa lafiya.
Rahotanni na nuni da cewa kowacce shekara Najeriya na bukatar akalla litar jini miliyan daya da dubu dari takwas don tallafawa marasa lafiya. REUTERS/Afolabi Sotunde

Karancin gudumawar jini da za’a sawa marasa lafiya a asibitoci na matukar janyo asaran rayuka a Najeriya ,wanda hakan tasa aka kaddamar da gagarumin shirin wayarda kai don al’ummar kasar su fahimci mahimmancinsa.A kowacce shekara ana bukatar ledar jini miliyan daya da dubu dari takwas don sanyawa marasa lafiya a Najeriyar.Ga rahoton da wakilinmu na Abuja Mohammed Sani Abubakar ya hada mana.

Talla

Karancin gudunmawar jini na haddasa asarar rayuka a Najeriya

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.