Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Malam Isa Sanusi kan zargin da kungiyar Amnesty ta yiwa gwamnati Najeriya na gaza hukunta masu kashe mutane

Sauti 02:18
Kungiyar ta Amnesty International ta yi zargin cewa gwamnatin Najeriyar ba ta daukar matakin da ya dace kan wadanda ke kashe-kashe a kasar abin da ta ce shi ke rura wutar tashe-tashen hankula a kasar.
Kungiyar ta Amnesty International ta yi zargin cewa gwamnatin Najeriyar ba ta daukar matakin da ya dace kan wadanda ke kashe-kashe a kasar abin da ta ce shi ke rura wutar tashe-tashen hankula a kasar. Reuters

Kungiyar Kare Hakkin Bil’adama ta duniya Amnesty ta zargi Gwamnatin Nigeria da sakaci wajen gaza hukunta masu kashe mutane wanda hakan ke haifarda hauhawan tashin-tashina a sassan kasar.A yau din nan ne Kungiyar ta fitar da wannan sanarwa ta hannun kakakinta Malam Isa Sanusi. Wannan yasa muka nemi ji daga bakinsa dazun nan wai shin aganin kungiyar Amnesty menene ya kamata Gwamnatin Nigeria ta yi da ba ta yiba da ke haifar da rigingimun da ta ce. Ga Malam Isa Sanusi.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.