Isa ga babban shafi
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Ra'ayoyin masu saurare kan bata-garin 'yan siyasa da ke rura wutar rikici a Najeriya

Sauti 15:42
Gwamnatin tace yanzu haka tana da shaidun dake nuna mata wadannan gurbatattun yan siyasar.
Gwamnatin tace yanzu haka tana da shaidun dake nuna mata wadannan gurbatattun yan siyasar. Reuters

Gwamnatin Najeriya ta bayyana sauyin yanayi da wasu bata garin yan siyasa da kuma wadanda ke dawowa daga Libya a matsayin wadanda ke tinzira rikicin da ake samu tsakanin makiyaya da manoma. Gwamnatin tace yanzu haka tana da shaidun dake nuna mata wadannan gurbatattun yan siyasar.  

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.