Isa ga babban shafi
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Ra'ayoyin masu saurare kan badakalar Inshorar lafiya a Najeriya

Sauti 15:09
Shirin a wannan karon ya baku damar tofa albarkacin baki kan badakalar dala biliyan 720 da hukumar Inshorar lafiya ta yi.
Shirin a wannan karon ya baku damar tofa albarkacin baki kan badakalar dala biliyan 720 da hukumar Inshorar lafiya ta yi. Reuters

Shirin ra'ayoyin masu saurare ya baku damar tofa albarkacin baki kan ikirarin da hukumar da ke kula da Inshorar lafiya a Najeriya ta yi na cewa ta gano yadda wasu shugabannin hukumar da hadin bakin wasu bankuna suka wawashe dukiyar al'umma da ta kai dala biliyan 720.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.