Isa ga babban shafi
Mu Zagaya Duniya

Ganawar Trump da Putin ta bayar baya da kura

Sauti 20:05
Shugaban Amurka Donald Trump da takwaransa na Rasha Vladimir Putin bayan ganawarsu a birnin Helsinki, na kasar Finland. 16 ga watan Yuli, 2018.
Shugaban Amurka Donald Trump da takwaransa na Rasha Vladimir Putin bayan ganawarsu a birnin Helsinki, na kasar Finland. 16 ga watan Yuli, 2018. REUTERS/Leonhard Foeger

Shirin Mu Zagaya Duniya, kamar yadda ya saba, ya yi waiwaye ne kan wasu daga cikin muhimman al'amuran da suka auku a mako mai karewa, kama daga kan, bukukuwan murnar lashe gasar cin kofin duniya da Faransawa suka yi, da kuma tattaunawar da shugaban Amurka Donald Trump ya yi da takwaransa na Rasha, Vladmir Putin a Helsinki, babban birnin kasar Finland.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.