Isa ga babban shafi
Nijar-Ilimi

Kusan kashi 80 na daliban Maradi a Nijar sun fadi jarabawar BAC

An dai rubuta jarabawar ne bisa tsauraran matakan tsaro don kaucewa satar amsa tare da barazanar daurin gidan yari kan duk wanda aka samu da satar amsa.
An dai rubuta jarabawar ne bisa tsauraran matakan tsaro don kaucewa satar amsa tare da barazanar daurin gidan yari kan duk wanda aka samu da satar amsa. Kimberly Burns, USAID/CC/Pixnio

Sakamakon Jarabawar Bac ta share fagen shiga Jami’a bai yi kyau ba aJihar Maradi, a inda kashi 24 cikin dari ne na Daliban kawai suka yi nasara, ana kuma danganta wannan matsalar da cewa Dalibai basu karatu sai wuri ya kure, kana kuma yawancin Malaman na koyar da abinda ba shine suka karanta ba ga kuma yaje yajen aikin da aka samu.Shugaban tsara jarabawar Dalibai Dr Abdulkarim Saley ya ce sakamakon ya kankance sosai, ga dai rahoton Salissou Issa.

Talla

Kusan kashi 80 na daliban Maradi a Nijar sun fadi jarabawar BAC

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.