Isa ga babban shafi
Muhallinka Rayuwarka

Dalilai na kimiyya da ke haddasa guguwa mai dauke da kakkarfan ruwan sama.

Sauti 20:00
Guguwar Irma yayinda ta keta ta cikin kasar Cuba a watan Satumba, shekarar 2017.
Guguwar Irma yayinda ta keta ta cikin kasar Cuba a watan Satumba, shekarar 2017. REUTERS/Alexandre Meneghini

Shirin 'Muhallinka Rayuwarka' na wannan lokaci, ya mayar da hankali ne kan guguwar nan mai hade da ruwan sama da ake kira windstorm a turance, wadda ke barazana ga wasu sassan tarayyar Najeriya harma da makwabciyar ta Jamhoriyar Nijar a a damunar bana. 

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.