Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Alkassoum AbduRahman kan zaben kasar Mali

Sauti 03:42
Jami'an hukumar zaben kasar Mali, bayan soma kidayar kuri'u a birnin Bamako.
Jami'an hukumar zaben kasar Mali, bayan soma kidayar kuri'u a birnin Bamako. REUTERS/Luc Gnago

An fara aikin tattara sakamakon zaben shugaban kasa zagaye na farko da aka gudanar jiya lahadi a kasar Mali, inda ‘yan takara 23 suka fafaya da shugaban kasar mai ci Ibrahim Boubacar Keita.Bayanai na nuni da cewa zaben ya gudana cikin tsanaki a cikin manyan birane, to sai dai mahara sun harba makamai masu linzame kan garin Aguelhok da ke arewacin kasar, yayin da wasu suka kona kayayyakin zabe a Lafia da ke yankin Tumbuktu lamarin da ya hana gudanar da zabe a yankin.Alkassoum Abdourahman masani ne kan salon siyiyasr kasar ta Mali, ya yi fashin baki kan zaben shugabancin kasar yayin tattaunawa da Abdoulkarim Ibrahim Shikal.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.