Isa ga babban shafi
Najeriya-Saudiya

Alhazan Najeriya na fuskantar matsalar abinci a Saudiya

Rahotanni na nuni da cewa alhazan na cin bakar wahala a layin karbar abinci.
Rahotanni na nuni da cewa alhazan na cin bakar wahala a layin karbar abinci. Flickr user 'transposition'

Daya daga cikin matsalolin da suka bayyana a hajjin bana, shi ne tsarin ciyar da alhazan Najeriya a kasar Saudiyya, tsarin daya ci karo da wasu kalubale na aiwatar dashi.Daga birnin Makka wakilinmu Shehu Saulawa ya aiko mana da wannan rahoton.

Talla

Alhazan Najeriya na fuskantar matsalar abinci a Saudiya

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.