Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Dr Balarabe Shehu Illela kan taron bunkasa kasuwanci tsakanin kasashen Afrika da China

Sauti 03:36
China dai na kokarin ganin ta kara karfafa alakar kasuwanci tsakaninta na kasashen Nahiyar Afrika a dai dai lokacin da ta ke ci gaba da samun baraka a kasuwanci tsakaninta da Amurka.
China dai na kokarin ganin ta kara karfafa alakar kasuwanci tsakaninta na kasashen Nahiyar Afrika a dai dai lokacin da ta ke ci gaba da samun baraka a kasuwanci tsakaninta da Amurka. REUTERS/Aly Song/File Photo

Shugabannin kasashen nahiyar Africa na shirin tafiya birnin Beijing na kasar China domin amsa goron gayyatar Shugaba Xi Jinping da zimmar kara kulla dankon zumunci ta fannonin cinikayya da kasuwanci tsakanin su.Garba Aliyu Zaria ya tuntubi Dr Balarabe Shehu Illela da ke Bauchi a yanzu, wanda ya kwashe shekaru masu yawa a kasar China yadda yake kallon wannan zumunci.Ga tattaunawar.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.