Isa ga babban shafi
Dandalin Fasahar Fina-finai

Sagir Mustapha dan yaro kan : Rawar da mawaka ke takawa wajen fadakar da al'umma

Sauti 20:00
Kusan za a iya cewa mawaka na taka muhimmiyar rawa wajen kara armashin fina-finai ta hanyar isar da sakonnin da suka kunshe a cikin shirin wasan kwaikwayo.
Kusan za a iya cewa mawaka na taka muhimmiyar rawa wajen kara armashin fina-finai ta hanyar isar da sakonnin da suka kunshe a cikin shirin wasan kwaikwayo. AMINU ABUBAKAR / AFP

Shirin a wannan karon Hauwa Kabir ta tattauna da Sagir Mustapha dan yaro mawaki kuma mai bada umarni kan irin gudunmawar da mawaka ke bayarwa musamman wajen gina harkokin fina-finan hausa a tarayyar Najeriya.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.