Isa ga babban shafi
Tarayyar Afrika

Taron kasashen Afrika ya cimma matsaya kan samar da sauye-sauye

Wannan ne karon farko da kasashen suka cimma matsaya kan wannan batu da aka jima ana takaddama akansa.
Wannan ne karon farko da kasashen suka cimma matsaya kan wannan batu da aka jima ana takaddama akansa. dailystar.com.lb

Shugabannin Kungiyar kasashen Afirka sun kammala taron su na musamman a karshen mako wanda ya amince da sauya yadda ake tafiyar da kungiyar da zummar dai na dogaro da tallafin da su ke samu.

Talla

Shugaban kungiyar Paul Kagame ya ce za’a kwashe shekaru da dama ana amfana da sauye sauyen da shugabannin suka amince da shi.

A karon farko shugabannin sun amince da kafa wata gidauniyar kudade da za’a dinga amfani da ita wajen kai dauki cikin kasashen da ke fama da matsala.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.