Isa ga babban shafi
Jamhuriyar Congo

Jamhuriyar Congo ta yi watsi da gargadin kai mata harin ta'addanci

Ministan yada labaran Jamhuriyar Dimokaradiyar Congo Lambert Mende.
Ministan yada labaran Jamhuriyar Dimokaradiyar Congo Lambert Mende. Reuters

Gwamnatin Jamhuriyar Dmokiradiyar Congo tayi watsi da sanarwar ofishin Jakadancin Amurka cewar ana shirin kai mata harin ta’addancin, inda ta rufe kofofin ta ga jama’a daga jiya Litinin.

Talla

Ministan yada labarai Lambert Mende ya bukaci al’ummar Congo da su kaucewa irin wadanan bayana daga wadanda ke yunkurin haifar da matsala a cikin kasar.

Mende yace a daidai lokacin da ake shirin gudanar da zabe ranar 23 ga watan Disamba, wadanda suke ganin ba zasu samu biyan bukata ba na kokarin haifar da rudani a kasar.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.