Isa ga babban shafi
Najeriya-Rahotanni

Dole mu samu nasara kan Boko Haram - Buhari

Shugaban Najeriya Muhammadu yayin ziyarar aiki a jihar Borno
Shugaban Najeriya Muhammadu yayin ziyarar aiki a jihar Borno Dailymonitornig/rfi

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya sha alwashin yin amfani da duk wata dama da tsarin mulkin Najeriya ya tanadar masa wajen samar da kayan yaki na zamani don kawo karshe abinda ya bayyana da haukar da mayakan Boko haram ke yi.kamar yadda zakuji cikin wannan rahoto da Wakilinmu Bilyaminu Yusuf ya hada daga Maiduguri.

Talla

Dole mu samu nasara kan Boko Haram - Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.