Isa ga babban shafi
Najeriya-Jos

Mahukuntan Jos sun jagoranci taron alhinin wadanda rikicin 2008 ya hallaka

Gwamnan jihar Pulato Simon Lalong.
Gwamnan jihar Pulato Simon Lalong. France24/@SimonLalong

Mahukunta daga ciki da wajen Plateau a tarayyar Najeriya sun jagoranci wani taron nuna alhinin da jimamin mutanen da suka rasa rayukansu a  mummunan rikicin shekarar 2008 wanda ya barke bayan zaben yankin karamar hukumar jos ta arewa tare da haddasa asarar dimbin rayuka baya ga tarin dunkiyar da ta salwanta.Wakilinmu Tasi'u Zakari da ya halarci wajen taron ya hada mana rahoto akai. 

Talla

Mahukuntan Jos sun jagoranci taron alhinin wadanda rikicin 2008 ya hallaka

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.