Isa ga babban shafi
Dandalin Siyasa

Taron sulhunta yan siyasar Najeriya daga Tsohon Shugaban kasar

Sauti 10:00
Taron samar da zaman lafiya da yan siyasar Najeriya
Taron samar da zaman lafiya da yan siyasar Najeriya rfi hausa

A wani taro da Tsohon Shugaban Najeriya Abdusalami Abubakar ya shirya,taron da ya hada yan siyasa da suka hada da Muhammadu Buhari shugaban kasar,wanda kuma ya sanya hannu kan yarjejeniyar zaman lafiya tsakanin sa da sauran masu karawa da shi a zaben shekara mai zuwa.Wasu na bayyana cewa ba a gayyaci dan takara Atiku Abubakar a wannan taro,cikin shirin dandalin siyasa Bashir Ibrahim Idris ya samu tattaunawa da yan Najeriya.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.