Isa ga babban shafi
Najeriya-Zabe

Miliyoyin 'yan Najeriya sun gaza karbar katin zabensu na dindindin

Ko a baya-bayan nan sai da hukumar zaben Najeriyar ta koka da yawan mutanen da suka gaza karbar katunansu na zabe a sassan kasar.
Ko a baya-bayan nan sai da hukumar zaben Najeriyar ta koka da yawan mutanen da suka gaza karbar katunansu na zabe a sassan kasar. NAN

Dai dai lokacin da ya rage kasa da kwanaki 50 a fara gudanar da manyan zabuka a Najeriya, wasu rahotanni na nuni da cewa har yanzu miliyoyin jama'a a sassan kasar sun gaza amsar katin zabensu na din-din-din. Wannan matsalar dai ta shafi kusan dukkanin Jihohin kasar ciki kuwa har da Kaduna, wadda ke da yawan fiye da mutane dubu dari biyar da ba su karbi katin zaben na su ba.Daga Kadunan ga rahoton wakilinmu Aminu Sani Sadi 

Talla

Miliyoyin 'yan Najeriya sun gaza karbar katin zabensu na dindindin

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.