Isa ga babban shafi
Najeriya-Majalisar Dinkin Duniya

Rahoto kan janye ma'aikatan jinkai a arewa maso gabashin Najeriya

Kai tsaye ana kallon matakin Majalisar Dinkin Duniyar a matsayin abin da zai kassara ayyukan ba da agaji a dai dai lokacin da al'ummar yankin ke cikin tsaka mai wuya.
Kai tsaye ana kallon matakin Majalisar Dinkin Duniyar a matsayin abin da zai kassara ayyukan ba da agaji a dai dai lokacin da al'ummar yankin ke cikin tsaka mai wuya. REUTERS/Afolabi Sotunde

Majalisar Dinkin Duniya ta sanar da janye ma'aikatan jin kai a shiyyar Arewa maso gabashin Najeriya inda ake fargabar yanayin zai jefa ayyukan jin kai cikin mawuyacin hali. Wakilinmu Bilyaminu Yusuf ya duba halin da yan gudun hijiran suke ciki, kuma ga rahoton sa.

Talla

Rahoto kan janye ma'aikatan jinkai a arewa maso gabashin Najeriya

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.