Isa ga babban shafi
Najeriya

Iyaye a Najeriya sun koka kan amfani da 'ya'yansu a bangar siyasa

Hoton wasu matasa kenan bayan sanar da sakamakon zaben Najeriya na 2015 wanda shugaba mai ci Muhammadu Buhari ya yi nasara.
Hoton wasu matasa kenan bayan sanar da sakamakon zaben Najeriya na 2015 wanda shugaba mai ci Muhammadu Buhari ya yi nasara. AFP PHOTO / NICHOLE SOBECKI

A yayinda ya rage kwanaki 37 a gudanar da babban zabe a tarayyar Najeriya, iyaye na ci gaba da kokawa tare kuma da nuna damuwa  kan yadda wasu 'yan siyasa ke ba 'ya'yansu kwayoyin maye domin yin bangar siyasa, lamarin da wasu  ke ganin cewa shi ya haifar da wasu daga cikin matsalolin tsaro da ke damun kasar. Wakilinmu na kaduna Aminu Sani Sado na dauke da rahoto a kai 

Talla

Iyaye a Najeriya sun koka kan amfani da 'ya'yansu a bangar siyasa

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.