Isa ga babban shafi
Rahotanni-Nijar

Rahoto kan ziyarar kwamitin tsaron Nijar a sansanin Sojin Amurka na Agadas

Shugaban kasar Nijar Muhamadou Issoufou.
Shugaban kasar Nijar Muhamadou Issoufou. RFI

Shekaru biyar bayan soma aikin gina sansani jiragen yakin kasar Amurka a garin Agadas da ke Arewacin jamhuriyar Nijar, a karon farko kwamiti tsaro da zaman lafiya na majalisar dokokin Nijar ya ziyarci sansanin, tare da sanar da al'umman yankin amfanin baiwa kasashen waje daman kafa sansanonin Soji a kasar. Daga Agadas ga rahotan Umar Sani.

Talla

Rahoto kan ziyarar kwamitin tsaron Nijar a sansanin Sojin Amurka na Agadas

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.