Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Alhaji Isa Tafida Mafindi Yeriman Muri kan yadda PDP ta yi watsi da sakamakon shugaban kasa a Najeriya

Sauti 03:27
Dan takarar shugaban kasa a Najeriya karkashin Jam'iyyar PDP Atiku Abubakar
Dan takarar shugaban kasa a Najeriya karkashin Jam'iyyar PDP Atiku Abubakar REUTERS/Tife Owolabi

Babbar Jamiyar adawa a Najeriya PDP ta sa kafa ta shure sakamakon zaben da hukumar INEC ta sanar kafin wayewar garin yau Laraba. Ba kamar yadda lamarin ya ke a shekarar 2015 ba lokacin da tsohon shugaban kasar Goodluck Jonathan ya kasance na farko da ya taya Muhammadu Buhari murna, a wannan karon Atiku Abubakar ya ce lokacin taya Buharin murna bai yi ba.Akan haka Garba Aliyu Zaria ya tuntubi Alhaji Isa Tafida Mafindi Yeriman Muri, tsohon dan siyasa ko yaya suke kallon wannan.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.