Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Farfesa Tijjani Muhammad Naniya kan matakin gwamnatin Kano na raba masarautar jihar zuwa gida 4

Sauti 03:38
Mai martaba sarkin Kano Alhaji Muhammad Sunusi na biyu
Mai martaba sarkin Kano Alhaji Muhammad Sunusi na biyu Reuters

Majalisar Dokokin Kano, ya kada kuri’ar amincewa dokar kafa ma’aikatar kula da Mulki da Masarautun Gargajiya, matakin da ya bada damar aiwatar da kudurin nada sabbin Sarakunan Yanka guda hudu a jihar ta Kano.Garuruwan da gwamnatin Kano za ta nada sabbin Sarakunan masu daraja ta daya sun hada da Gaya, Karaye, Bichi da kuma Rano. Dangane da wannan ne Nura Ado Suleiman ya tattauna da Farfesa Tijjani Muhd Naniya masanin Tarihi da ke Jami’ar Bayero.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.