Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Dr. Sulaiman Shu’aibu Shinkafi, Sarkin Shanun Shinkafi kan artabun da suka yi da 'yan bindiga cikin dare

Sauti 03:37
Wasu matasa bayan fatattakar 'yan bindiga a jihar Zamfara
Wasu matasa bayan fatattakar 'yan bindiga a jihar Zamfara Dailytimes

‘Yan bindiga sun tilasta wa jama’ar Karamar Hukumar Shinkafi da ke jihar Zamfara a Najeriya kwana a cikin daji sakamakon farmakin da suka kawo musu a tsakiyar daren da ya gabata, inda suka yi awon gaba da akalla mutane 40 da suka hada da ‘yan kasar Ghana.Jama’ar yankin sun shaida was ashen hausa na RFI cewa, sun yi ta yin kabbara da kiran salla da nufin samun kwarin guiwar tunkarar ‘yan bindigar. Dr. Sulaiman Shu’aibu Shinkafi, Sarkin Shanun Shinkafi, ya yi wa Abdurrahman Gambo Ahmad Karin bayani kan yadda suka samu kansu cikin tsaka mai wuya.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.