Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

An tsananta matakai kan mata masu zaman kansu a Maradi

Sauti 03:17
Harabar shiga kofar Jami'ar Fasaha a Maradi Jamhuriyyar Nijar
Harabar shiga kofar Jami'ar Fasaha a Maradi Jamhuriyyar Nijar RFI/Salisu Issa

Lura da yadda matsalar karuwanci ke dada kamari a birnin Maradi da ke Jamhuriyar Nijar, wannan ya sa mahukuntan birnin daukar matakan hana gudanar da wannan sana'a a wasu wurare da ke birnin. 

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.