Isa ga babban shafi
Afrika

Jean Luc Melenchon ya gana da magoya bayan Laurent Gbagbo

Laurent Gbagbo Tsohon Shugaban kasar Cote D'Ivoire
Laurent Gbagbo Tsohon Shugaban kasar Cote D'Ivoire © AFP/Issouf Sanogo

Jam’iyyar dan siyasar Faransa Jean luc Melenchon ta gana da yan adawa dake goyan bayan tsohon Shugaban kasar Cote D’Ivoire Laurent Gbagbo a jiya juma a zauren majalisar dokkokin Faransa.

Talla

Ganawar dake dauke da dimbin muhimanci kasancewa tun bayan shekara ta 2011 rabon da wakilan jam’iyyar tsohon Shugaban Cote D’Ivoire Laurent Gbagbo sun gana da yan majalisun Faransa.

Ana sa ran yan Majalisun na Faransa zasu taka gaggarumar rawa don taimaka Laurent Gabgbo ya dawo kasar ,tareda sa ido don ganin an gudanar da sahihin zabe a shekara mai kamawa.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.