Isa ga babban shafi
Najeriya-Benin

Yan Sanda sun kama wasu yan Najeriya a Benin

Birnin Bohicon dake tsakiyar Jamhuriyar Benin
Birnin Bohicon dake tsakiyar Jamhuriyar Benin RFI/Carine Frenk

Yan Sanda a Jamhuriyar Benin sun yi nasar capke wasu yan Najeriya biyu dake kokarin kai hari da niyar fasa wani banki dake garin Bohicon dake tsakiyar kasar.

Talla

Bayan amsa wasu daga cikin tambayoyin masu bincike mutanen da yan sanda suka kama sun bayyana cewa su shida ne suka shirya kai wannan hari, kuma sun riga sun shirya tsap don aikata wannan fashi kamar dai yada suka tsara a baya.

Yan Sanda sun kadammar da bincike yanzu haka a wasu manyan biranen kasar don gano sauren mutanen dake aiki cikin wannan kungiya a cewar kakakin yan Sandan garin Bohicon.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.