Isa ga babban shafi
Duniya

Ranar yaki da sha da kuma fataucin miyagun kwayoyi a Duniya

Miyagun kwayoyi ,hade da hodar iblis
Miyagun kwayoyi ,hade da hodar iblis Thierry Falise / Contributeur / Getty Images

Yau ce ranar da Majalisar Dinkin Duniya ta ware domin yaki da sha da kuma fataucin miyagun kwayoyi dake illa ga rayuwar Bil Adama.Najeriya na daya daga cikin kasashen dake fama da wannan matsala, A Najeriya da wasu kasashen Afrika lamarin ya tsananta,matasa na daga cikin mutanen da lamarin ya fi muni kamar dai yada alkaluma suka nuna.

Talla

Kungiyoyi,gwamnati da jami'an kiwon lafiya sun  maida hankali ne kan muhimmancin fadakarwa da gargadi da ya kamata iyaye da sauran al’umma su rika yi wa yara da matasa domin kauce wa ta’ammuli da miyagun kwayoyin.

Ranar yaki da sha da kuma fataucin miyagun kwayoyi a Duniya

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.