Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Dr Dauda Muhammed Kontagora kan rahoton Oxfam da ya nuna tsananin rashin daidaito a kasashen yammacin Afrika

Sauti 03:32
Tambarin kungiyar Oxfam mai rajin yaki da rashin adalci
Tambarin kungiyar Oxfam mai rajin yaki da rashin adalci REUTERS/Simon Dawson

Kungiyar OXFAM ta yi zargin cewar ana cigaba da samun wagegen gibi tsakanin masu hali da marasa shi a Yankin Afirka ta Yamma, inda attajirai ke kara azircewa, yayin da talakawa ke kara talaucewa.

Talla

Rahotan yace yayin da wasu kasashe irin su Cape Verde da Mauritania da Senegal ke daukar matakan gyara domin fitar da mutane daga talauci, matsalar sai kamari take a kasashe irin su Najeriya da Nijar da kuma Saliyo.

Dangane da wannan rahoto mai tada hankali, mun tatauna da masanin tattalin arziki, Dr Dauda Muhammed Kontagora, kuma ga abinda yake fadi dangane da rahotan.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.