Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Dr Mohammed Askira kan ranar al'umma ta duniya

Sauti 03:43
Cinkoson jama'a a birnin Landon na kasar Burtaniya
Cinkoson jama'a a birnin Landon na kasar Burtaniya AFP/File

Kowace ranar 11 ga watan Yuli, rana ce da Majalisar Dunkin Duniya ta ware don nazari game da illar yawan jama’a a duniya, wanda taken na bana shine duba illar yawaitan jama’a ga harkan kiwon lafiyar al'umma.Dangane da wannan rana, Garba Aliyu Zaria ya tattauna Dr Mohammed Askira shugaban kungiyar Likitoci zaunannu a Asibitoci na Najeriya ko yaya yake kallon taken na bana.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.