Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Farfesa Shehu Abdullahi Zuru kan zanga-zangar kin jinin gwamnati ta RevolutionNow a Najeriya

Sauti 03:57
Wasu masu zanga-zanga a Najeriya
Wasu masu zanga-zanga a Najeriya The Guardian Nigeria

A Nigeria Rundunar ‘yan sandan kasar ta haramta zanga-zangar juyin-juya hali da wata kungiya da wani dan siyasa, mawallafin Mujallar Sahara Reporters Omoyele Sowore ya kira ayi yau a birnin Abuja.A yanzu haka dai shi mutumin na hannun ‘yan sandan ciki ana tatsar bayanai daga gareshi.Tun bayan kama shi karshen makon daya gabata mutane da dama cikin har da Atiku Abubakar da Farfesa Wole Soyinka ke ta kiran a sako shi. Mun nemi ji daga bakin Farfesa Shehu Abdullahi Zuru masanin sharia da ke Jamiar Abuja yadda yake kallon lamarin.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.