Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Farfesa Ibrahim Bashir, kan ranar kawo karshen cinikin bayi a duniya

Sauti 03:05
Masu zanga-zanga cinikin bayi a kasar Maroco
Masu zanga-zanga cinikin bayi a kasar Maroco FADEL SENNA / AFP

Kowace ranar 23 ga watan Agusta Majalisar Dinkin Duniya ta ware amatsayin bukin ranar tunawa hana cinikin bayi a duniya, inda Majalisar ta nemi kasashen duniya da su shirya taruka a wannan rana don ilmantarwa da wayar da kan jama’a dangane da illar bauta.Dangane da wannan rana Garba Aliyu Zaria ya tuntubi Farfesa Ibrahim Bashir tsohon mukaddashin shugaban Jami'ar Jos a Nageriya masanin tarihi ko yaya yake kallon wannan rana.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.