Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Air Commodore Sadiq Abubakar kan bai wa yankin kudu maso yammacin Najeriya damar zabar kakin jami'an tsaronsu na hadin gwiwa

Sauti 03:41
Gwamnonin kudancin Najeriya
Gwamnonin kudancin Najeriya NAN

Ofishin mai baiwa shugaban Najeriya shawara kan tsaro, ya baiwa gwamnonin jihohin yankin Kudu maso yammacin kasar, damar zabar Kakin da rudunar tsaron hadin gwiwarsu, ta Western Nigeria Security Network, za ta rika amfani da shi.A watan Oktoba ake sa ran soma aikin rundunar, wadda za ta kunshi jami’an tsaro, mafarauta da ‘ya’yan kungiyar Odua Peoples Congress, wadanda za su rika tattara bayanan sirri da sintiri kan hanyoyi da cikin dazuka. Kan wannan al’amari ne Nura Ado Suleiman ya tattauna da masani kan tsaron a Najeriya, Air Comodore Sadiq Abubakar mai ritaya.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.