Isa ga babban shafi

Neman mafita tsakanin Najeriya da Nijar kan hare - haren 'yan bindiga

Hoton dake alamta 'yan bindiga
Hoton dake alamta 'yan bindiga REUTERS/Goran Tomasevic/File Photo

Kamarin Hare haren yan bindiga kan iyakar Nijar da Najeriya da ke kisa da satar mutane don neman kudin fansa, satar shanu da saka dubban iyalai gudun hijira ya sa gwamnonin Jihohin Katsina, Sokoto da Zamfarasuka halarci taron kwanaki biyu da gwamnan Maradi Zakari Umaru yashirya don daukar matakai a kan wannan matsala ta tsaro. Wakilin mu Salisou Issa daga Maradi Jamhuriya Nijar ya hada mana wannan rahoto.

Talla

Neman mafita tsakanin Najeriya da Nijar kan hare - haren 'yan bindiga

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.