Isa ga babban shafi
Kida da Al'adu

Shagulgulan Biyanu wata al’adar da mutan Agadez ke rayawa shekaru aru aru

Sauti 10:03
Masallacin garin Agadez
Masallacin garin Agadez RFIHAUSA/AWWAL

A shirin namu na yau zai yada zango ne a jihar Agadez dake arewacin jamhuriyar Nijar domin duba shagulgulan biyanu wata al’adar da mutan Agadez ke rayawa shekaru aru aru da suka gabata da ake kira Biyanu.Muhammed Billal mai mukamin Agolla daya daga cikin masu shirya Biyanun ya samu zantawa da rediyon Faransa rfi.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.