Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Dr Sadik Muhammad kan jawabin shugaban Najeriya Muhammadu Buhari game da zagayowar ranar 'yancin kasar

Sauti 03:31
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari yayin shagulgulan bikin zagayowar ranar 'yanci
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari yayin shagulgulan bikin zagayowar ranar 'yanci RFI Hausa

Kowacce ranar 1 ga watan Oktoba rana ce da Najeriya ke bikin tunawa da ranar samun 'yanci daga Birtaniya, yayin jawabin zagayowar ranar shugaban Najeriyar Muhammadu Buhari ya gabatar da dogon jawabi wanda ya tabo batutuwa da dama baya ga nasarorin da gwamnatinsa ta samu dama kalubalen da kasar ke fuskanta.Dr Sadik Muhammad ya yi mana tsokaci kan kalaman shugaban na Najeriya.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.