Isa ga babban shafi

Yadda sabon tsarin sufurin babur ya samu karbuwa a Lagos

Wata fasinja mai bautar kasa a kan babur din Opay a birnin Lagos
Wata fasinja mai bautar kasa a kan babur din Opay a birnin Lagos RFI/Ahmed Abba

Hukumomin a jihar Lagas da ke kudancin Najeriya, sun bai wa wasu kamfanonin sufuri damar tafiyar da sufurin Babura ko OKADA, domin taimakawa al’umma tafiye-tafiyersu na yau da kullum, ta hanyar amfani da fasahar zamani, kasancewar birnin daya daga cikin mafi cinkoson ababen hawa a nahiyar Afirka.To saidai wasu na kokawa kan yadda suke tafiyar ganganci, wanda so tari ke kaiwa ga haddaru da rasa rayuka. Ahmad Abba yayi dubi kan wannan sabon tsarin ga kuma rahotan sa.

Talla

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.