Isa ga babban shafi
Najeriya

Wasu 'yan kalilan ne suka danne tattalin arzikn Najeriya - Buhari

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari REUTERS/Siphiwe Sibeko

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya bayyana takaicinsa kan yadda wasu tsiraru a kasar, suka danne tattalin Arzikin Kasar. Inda yace akalla mutane miliyan 150 na cikin halin hannu baka hannu kwarya, Shugaban ya bayyana hakan ne a wajen taro karo na 25 da ake gudana Abujan Najeriya, mai taken wane hali Najeriya zata samu kanta a shekarar 2050.Mohammed Kabir Yusuf na dauke da rahoto.

Talla

Wasu 'yan kalilan ne suka danne tattalin arzikn Najeriya - Buhari

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.