Isa ga babban shafi
Najeriya

Aisha Buhari ta dawo Najeriya

Aisha Buhari Uwargidan Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari
Aisha Buhari Uwargidan Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari TWITTER/AISHA M. BUHARI

A yayinda aka dauki lokaci anata jita-jita a kafafen sada zumunta a tarayyar Najeriya kan cewan uwargidan shugaban kasa Muhammadu Buhari, wato Hajiya Aisha Buhari tayi yaji, ta tafi kasar Ingila, Uwargidan Shugaban Najeriya ta dawo gida.

Talla

Yayinda wasu majiyoyi suka dinga yada cewa Muhammadu Buhari Shugaban Najeriya zai kara aure, Aisha Buhari uwargidan shugaban Najeriya ta bayyana cewa ba ta da mansaniya,babu abinda zata iya ce a kai.

Mohammed Sani Abubakar wakilinmu a Abuja ya samu zantawa da ita.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.