Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Malamin jami'a ya lashe zaben Tunisia

Zababben shugaban Tunisia, Kais Saied
Zababben shugaban Tunisia, Kais Saied REUTERS/Zoubeir Souissi

Farfesa kuma malamin jami’a, Kais Saied ya lashe zaban kasar Tunisia wanda aka gudanar a jiya lahadi da gagarumin rinjaye kan dan takara Nabil KaraouiSaied wanda ya tsaya takara a matsayin sa na Indifenda, bai kuma gudanar da gangamin zabe kamar yadda aka saba gani a gun ‘yan takarar neman shugabancin kasa a nahiyar mu ta Afirka ba.A kan wanan Umar Sani, ya tattaunawa da Maman Lawan Malam Musa mamba a kwamitin koli na jam’iya RDR CANJI a jamhuriya Nijar

Talla

Malamin jami'a ya lashe zaben Tunisia

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.