Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Matan karkara na neman tallafin gwamnatocinsu

Hoton wasu matan karkara
Hoton wasu matan karkara Picha/Chifu Longu

A yau ce ranar da Majalisar Dinkin Duniya ta ware don tattaunawa da duba matsalolin dake addabar matan karkara a fadin duniya.Taken ranar ta yau dai itace ''gina mata don samun yanayi mai kyau na rayuwa.''Goshin laasar jiya Litinin wakilinmu dake Sokoto ya shiga karkaran jihar Sokoto ya lalubo  wata mace, talaka, da ke kauye wadda cimaka ke mata wuya, ko kuma wadda tun wayewar gari har goshin laasar bata karya kumallo ba.Ilai kuwa Faruk Yabo yayi katarin samun wannan baiwar Allah.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.