Isa ga babban shafi

Yajin aikin direbobi ya yi tasari kan tattalin arzikin Kamaru

Wasu manyan motacin dakon kaya tsakanin Najeriya da Benin
Wasu manyan motacin dakon kaya tsakanin Najeriya da Benin JL. Aplogan/RFI

Gamayyar kungiyoyin manyan motocin dakon kaya a kasar Kamaru, ta tsunduma yajin aiki, sakamakon abin da ta kira tauye wasu hakkokinta da kuma takura daga jami’an tsaro, matakin da ya dakatar da harkokin jigilan kaya tsakanin birnin Douala zuwa kasashen Chadi da Afirka ta Tsakiya. Rohatanni na cewa, farashin kayayyakin masarufi da suka hada da abinci musamman naman shanu, ya yi tashin goran-zabi. 

Talla

Kuna iya latsa alamar sautin da ke kasa domin sauraron bayanin da Alh. Mohammadu Jika Malam Petel, shugaban gamayyar kungiyoyin da ya kira yajin aikin ya yi.

Alh. Mohammadu Jika Malam Petel, shugaban gamayyar kungiyoyin manyan motoci kan yajin aikin.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.