Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Alhaji Muhammad Garba kan taron kungiyar shugabannin gidajen radio da talabijin ta Najeriya

Sauti 09:49
Muhammad Garba former Kano State commisioner for imformation
Muhammad Garba former Kano State commisioner for imformation RFI/Hausa

A Nigeria, an kammala wani taro na yini biyu a Lagos na shugabannin gidajen Radiyo da na Talabijin da ke fadin kasar da zimmar duba matsalolin da ke addabarsu da lalubo hanyoyin warware su, da kuma zaben sabbin shugabannin kungiyar.Ahmed Abba ya sami halartan zauren taron inda ya tattauna da Alhaji Mohammed Garba tsohon Kwamishinan watsa Labarai wanda kuma tsohon Shugaban Kungiyar ‘Yan Jaridu na Africa da na Nigeria ne muhimmancin wannan taro yanzu.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.