Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Malam Garba Shehu mai magana da yawun Najeriya kan yarjeniyoyin da Kasashen Afrika suka kulla da Rasha

Sauti 03:24
Shugabannin kasashen Afrika a Rasha.
Shugabannin kasashen Afrika a Rasha. RFI/Hausa

A yau ne ake karkare taron koli tsakanin Rasha da shugabannin kasashen Africa 54 da ake yi a birnin Sochi na kasar. Wannan taro ya bada dama ga shugabannin kulla yarjeniyoyi da Rasha ta fannin tsaro, makamashi da sufuri. Garba Aliyu Zaria ya nemi ji daga Malam Garba Shehu mai Magana da yawun shugaban Nigeria ko wasu irin riba Nigeria za ta samu daga wannan taro.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.