Isa ga babban shafi
Muhallinka Rayuwarka

Muhawara dangane da batun rufe kan iyakar Najeriya da wasu kasashe

Sauti 20:01
Gonar da ake noman shinkafa
Gonar da ake noman shinkafa ISSOUF SANOGO/AFP

shirin Muhallinka Rayuwarka yana nazari ne kan al’amuran da suka shafi noma da kiwo, canji da kuma dumamar yanayi da dai sauran batutuwan da suka shafi Muhalli.A yau shirin zai mayar da hankali ne kan cece kucen da ake ci gaba da yi game da matakin da gwamnatin tarayyar Najeriya na rufe iyakokin ta dake kan tudu domin hana shigar da shinkafa cikin kasar daga waje.Cikin shirin zaku ji yadda aka tafka muhawara tsakanin masu rajin kare hakkin jama’a da masana a fannin noman da kungiyar manoman shinkafa da kuma kananan manoman dake a matsayin jigon wannan tsari.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.