Isa ga babban shafi
Nijar-Damagaram

Damagaram za ta rika karbar kashi 15 na cinikin man fetur a Nijar

Shugaban kasar Nijar Mahamadou Issoufou.
Shugaban kasar Nijar Mahamadou Issoufou. ISSOUF SANOGO / AFP

Karon farko tun bayan kafa dokar da ke tilasta wa mahukunta bai wa yankunan da ake hako man fetur a cikinsu wani kaso, Damagaram a matsayinta na jihar da aka gina matatar man fetur a Jamhuriyar Nijar ta samu 15% na kudaden da doka ta ce a ware mata. Daga Damagaram ga rahoton da Ibrahim Malam Chillo ya aiko mana.

Talla

Damagaram za ta rika karbar kashi 15 na cinikin man fetur a Nijar

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.