Isa ga babban shafi
Najeriya-Tsaro

Akwai bukatar sauya manyan hafsoshin tsaron Najeriya- Kazaure

Wasu Sojin Najeriya da ke yaki da ta'addanci a Maiduguri.
Wasu Sojin Najeriya da ke yaki da ta'addanci a Maiduguri. AFP/Audu Marte

Ganin yadda matsalar tsaro ke cigaba da ta’azzara a Najeriya, Majalisar Dattijan Najeriya ta tafka mahawara yau laraba kan batun, inda shugaban marasa rinjaye na Majalisar ya bukaci shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sauka daga mukamin sa saboda gazawa wajen shawo kan matsalar.

Talla

Ko a jiya talata shugaban Najeriyar Muhammadu Buhari ya ce shi kan sa ya yi mamakin yadda matsalar tsaro ke karuwa a kasar.

Dangane da wannan matsala, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Ambassador Ibrahim Kazaure, tsohon ministan ayyuka na musamman a Najeriya, kuma ga yadda zantawar su ta gudana.

Akwai bukatar sauya manyan hafsoshin tsaron Najeriya- Kazaure

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.