Isa ga babban shafi

Budurwar da 'yan Boko Haram suka kama ta kubuta

'Yan gudun hijira wadanda rikicin Boko Haram ya daidaita.
'Yan gudun hijira wadanda rikicin Boko Haram ya daidaita. REUTERS/Afolabi Sotunde

Stella Ibrahim wata ma'aikaciyar jin Kai da yan kungiyar Boko Haram suka kama a hanyar su ta zuwa garin Gwoza daga Maiduguri na tsawon watani goma, ta samu yanci bayan da kungiyar agaji ta khaltum Foundation for peace da kuma Gwamnatin Nigeria suka shiga tsakani aka ceto su. Stella Ibrahim a wannan rahoto, ta shaida wa Bilyaminu Yusuf halin da ta shiga kafin a ceto ta.

Talla

Budurwar da 'yan Boko Haram suka kama ta kubuta

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.