Isa ga babban shafi
Najeriya-Boko Haram

Mr Hosea Tsimbido kan gano wasu 'yan matan Chibok a Sambisa

Wasu 'yan Matan Sakandiren Chibok da gwamnatin Najeriya ta yi nasarar cetowa a shekarar 2017.
Wasu 'yan Matan Sakandiren Chibok da gwamnatin Najeriya ta yi nasarar cetowa a shekarar 2017. AFP/Stefan Heunis

Wata ma’aikaciyar agaji da kungiyar Boko Haram ta saki bayan kwashe kusan shekara guda a hannun su Stella Ibrahim ta sanar da ganin wasu daga cikin 'yan matan sakandiren Chibok da ke hannun mayakan a dajin Sambisa.

Talla

Wannan ya dada karfafa gwiwar iyaye da kuma kungiyoyin da ke fafutukar ganin an kubutar da su.

Dangane da wannan, Bashir Ibrahim idris ya tattauna da Mr Hosea Tsimbido, daya daga cikin jagororin iyayen yaran kuma ga yadda zantawar su ta gudana.

Mr Hosea Tsimbido kan gano wasu 'yan matan Chibok a Sambisa

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.