Isa ga babban shafi
Najeriya

Rahoto kan karancin tsaro a hanyar Abuja zuwa Kaduna

Babbar hanyar dake sada birnin Abuja da Kaduna.
Babbar hanyar dake sada birnin Abuja da Kaduna. Pulse.ng

A yayin da matsalar tsaro ke kara muni kan hanyar Abuja zuwa Kaduna a tarayyar Najeriya, sai gashi a kwanakin da suka wuce an fara sifirin jirgin sama na Shalkwafta tsakanin garuruwan biyu.Bayan da aka samar da jirgin kasa jama’a da dama suka kaurace wa hanya,amma yanzu jirgin kasan ma bai tsira ba tunda akwai lokutan da aka kai mishi hari. Ga wakilinmu na Abuja Mohammed Sani Abubakar dauke da rahoto.

Talla

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.